Barka da zuwa tashar rediyo ta Hadaka, wannan tasha mallaki ne ta ƙungiyar Hadaka Open Learning Network. HOLN ƙungiya ce mai zaman kanta wadda take da ƙudurin yaɗa ilimi kyauta a yanar gizo musamman a Arewacin Najeriya. Wannan ƙungiya tana da buri na samar da ilimi cikin sauƙi a Arewacin Najeriya.